📍 Aika rahoto → +3 pts
📷 Saka hoto/risit → +2 pts (jimila 5)
✅ Admin ya tabbatar → +5 pts (jimila 10)
Samu lada da Points ɗinka
📢
Farashin Yau
Karɓi farashin kayan kasuwa ta WhatsApp kowace safiya tsawon kwanaki 30
50 pts
🔍
Neman Farashi Nan da Nan
Muna nemo mafi kyaun farashi a duk shaguna a kai maka/ki sakamakon ta WhatsApp ɗinka/ki
100 pts
🎖️
Alamar Mai Aminci
Sunanka/ki zai bayyana a shafin mu cikin amintattummu saboda ingancin rahotonka/ki
200 pts